HausaRadio.net

HausaRadio.net

HausaRadio.net - Online Hausa Radio

Episodes

May 24, 2021 16 mins

Daga Laraba 001 na Aminiya da Daily Trust Podcast Tare da Halima Djimrao


Ga shirin mu na podcast wanda Halima Djimrao ce ta jagoranta tare da sauran abokan aiki. Shiri ne akan yadda ƴan ƙabilar Igbo Musulmi ke cikin tsangwama da barazana a yankin su na kudu maso gabashin Najeriya, saboda haka da yawan su, sun gwammace su yi hijira zuwa arewa.


Podcast Trailer: https://youtu.be/qzLb2V9521U

Mark as Played

Allah akbar! Wannan muryar marigayi, Malam Habibu Sani Babura kenan, yayin da yake lacca a wajen taron daliban Hausa  a Jami'ar Bayero ta Kano.

Yau shekara biyu da rasuwar Malam (3/8/2018. Allah ya jikansa da rahama. Allah ya gafarta masa. Allah ya Sada shi da Annabi, Allah ya bashi aljanna Firdausi).

Mark as Played

Shirin Daga Taskar Hausa inda aka tattauna da Farfesa Aliyu Muhd Bunza da Dakta Abdulƙadir L Koguna da kuma Dakta Muhammad Suleiman A., a kan Ranar Hausa ta Duniya wato 26 ga watan Ogusta 2020.


Ku kasance da shirin a yau, Lahadi, ƙarfe 8 zuwa 9 na dare. Daga Guarantee Radio 94.7 Kano a ranar Lahadi Aug 23, 2020.


Za ku iya saurara kai tsaye daga ko'ina a www.guaranteeradio.com

Mark as Played

Kai tsaye acikin shirin #ZararBubu da  @CDDWestAfrica ke daukar nauyin kawowa masu sauraro dan wayar da kai game da #LabaranBogi, Dr. Nura Ibrahim ke jawabi game da yadda za'a kaucewa labaran bogi a shafukan sada zumunta na zamani.  

Related links: 

  1. https://twitter.com/CDDWestAfrica_H/status/1286959730716545026 
  2. https://youtu.be/aOgO9amMnl4  

#ADainaYadaLabaranKarya #ADenaYadaLabaranKarya #Stop...

Mark as Played

Jamila Kabiru Fagge da Bashir Ahmad sun tattauna akan #RanarHausa August 26, 2015


Originally released August 28, 2015 on https://www.voahausa.com/a/2918757.html and https://soundcloud.com/voahausa/yau-da-gobe-134.

Mark as Played

DW Hausa - Taba ka Lashe - Tasirin Wasan Kwaikwayo 2020.05.28

Mai gabatarwa: Fauziyya Dauda

Mark as Played

Show notes and transcript <> Cikakken bayanin wannan podcast din: http://bit.ly/BBCHausaSafe20190522

Mark as Played

Host (mai gabatarwa): Abdullahi Isa

  1. K'asashe masu k'arfin tattalin arziki da aka sani da G7 sun gudanar da taro a birnin Paris, taro da ya mayar da hankali zuwa ga batutuwan da suka shafi kiwon lafiya.
  2. Yayin da gwamnatin k'asar Venezuela da kuma 'yan adawa da ke cigaba da kai ruwa rana suka soma tattaunawa a Norway.
  3. Za ku ji cewa shafin sada zumunta na Facebook ya san da rusar wasu shafuka 216 na k'arya wadanda ake amfani ...
Mark as Played

Hosts (masu gabatarwa): Grace Alheri Abdu, Baba Yakubu Maƙeri

  1. US: Shugaban Amurka Donald Trump a jiya Alhamis ya sanar da wani sabon tsarin dokan bakin haure, wanda zai [unintelligible] gurbin baki d’ayan dokan bakin haure a nan Amurka.
  2. US: A wata sabuwa kuma Donald Trump ya ce yana k'ir da zaton Amurka ba za ta shiga da yak'i a Iran ba a lokacin da ake k'ara samun tankiya a gabas ta tsakiya.
  3. Burkina Faso: Bayan haka, mini...
Mark as Played
March 1, 2019 1 min

DW Hausa Shirin Safe 01.03.2019 [1]

Masana tattalin arziki da hada-hadar kudi a Najeriya, sun bada shawarar cewa ya kamata gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari, ta bada himma wajen raya tattalin arzikin kasar musamman a yankin arewacinta domin magance matsalolin da ke addabar yankin.

  1. Hosts: Muntaqa Ahiwa
  2. Nigeria: Cikin shirin za'a ji yadda masana suka soma baiwa Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, shawara kan buƙatar ...
Mark as Played
February 14, 2019 3 mins

ParsToday Hausa 1 (Thu Feb 14th 2019) [1] [2]

  1. Hosts: Abdullahi Salihu*
  2. Nigeria Elections 2019: Wasu daga cikin jami'an gwamnatin APC a Najeriya sun nuna ɓacin ransu matuƙa dangane da yadda ƙungiyoyi na dattijan arewa da ma wasu daga ɓangaren kudancin ƙasar suka nuna goyan bayansu ga ɗan takarar shugabancin ƙasa na jam'iyar adawa ta PDP, wato Alhaji Atiku Abubakar.
  3. Ethiopia: Za mu duba yadda masana suke kallon kawo...
Mark as Played

BBC Hausa Shirin Rana (Thu Feb 14th 2019) [1] [2]

  1. Hosts: Sulaiman Ibrahim Katsina
  2. Nigeria Elections 2019:
    1. A yau ne a Najeriya aka shirya soma rarraba kayan aiki don zaɓen shugaban ƙasa da ke tafe ranar Asabar.
    2. Suma masu sa ido, sun buɗe sansaninsu a yau.
    3. Wani kuma, wanda da alama ya fi kowa niyar zaɓen, tun jiya ya isa rumfar zaɓen. Inda yake shirin yin kwanaki uku yana jira kafin a soma k...
Mark as Played

BBC Hausa Shirin Hantsi (Thu Feb 14th 2019) [1] [2]

  1. Hosts: Badriya Tijjani Kalarawi
  2. Liberia: In gano gawar mutane biyar amma a mahaƙar ma'adinai ta gwal wadda ta rifta a arewacin Liberia a makon da ya wuce.
  3. USA, Yemen: 'Yan majalisar Amurka sun gabatar da uzurin da zai janyowa dakarun ƙasar su janye daga Yemen.
  4. Nigeria Elections 2019: Yayin da ya rage kwanaki biyu a gudanar da zaɓe a Najeriya, masu larura ta mus...
Mark as Played

BBC Hausa Shirin Safe (Thu Feb 14th 2019) [1] [2]

  1. Hosts: Badriya Tijjani Kalarawi
  2. Nigeria: A Najeriya, an kai wa waɗansu tagwayen hare-hare kan ayarin gwamnan jihar Borno a lokacin yaƙin neman zaɓe a garin Gamboru.
  3. Nigeria Elections 2019: Jam'iyar PDP ta zargi gwamnatin APC da yi mata kwitingila na hana ta yin filin yin taro a Abuja: "Gashi bayan mun yi gangamin mutane, daga ko'ina sun taho, har da masu hawan jaku...
Mark as Played

VOA Hausa Shirin Hantsi (Thu Feb 14th 2019) [1] [2]

  1. Hosts: Muhammad Hafiz Baballe, Ibrahim Ka-Almasih Garba.
  2. Nigeria: Ministan tsaron Najeriya, Janar Mansur Dan Ali mai ritaya, ya ƙaryata jita-jita da ake yi na cewa jami'an ƙasar basu da kayan aiki."Ko ƙasar America, ko ƙasar Ingila (England), ko ƙasar Russia, ba za su ce suna da isasshun kaya da suka ishe su ba.
  3. Muƙaddashin shugaban hukumar yaƙi da cin hanci da r...
Mark as Played

VOA Hausa Shirin Safe (Thu Feb 14th 2019) [1] [2]

  1. Hosts: Muhammad Hafiz Baballe, Ibrahim Ka-Almasih Garba.
  2. USA, Iran: Amurka tana tuhumar wata tsohuwar jami'ar sojan samanta wadda ta canja sheƙa zuwa ɓangaren Iran da yin mata leƙan asiri.
  3. USA: Shugaban Amurka Donald Trump ya ce har yanzu bai tsaida shawarar rattaba hannu ko a'a kan ƙudurin bai ɗaya da jam'iyyu suka cimma ba wanda ya tanadi kuɗin gina katanga.
  4. US...
Mark as Played
  1. RFI Hausa's coverage of World Radio Day (0:00-1:16)
  2. DW Hausa's coverage (1:16-4:54)
  3. BBC Hausa's coverage (4:54-8:49)
Mark as Played

Popular Podcasts

    Current and classic episodes, featuring compelling true-crime mysteries, powerful documentaries and in-depth investigations.

    Math & Magic: Stories from the Frontiers of Marketing with Bob Pittman

    How do the smartest marketers and business entrepreneurs cut through the noise? And how do they manage to do it again and again? It's a combination of math—the strategy and analytics—and magic, the creative spark. Join iHeartMedia Chairman and CEO Bob Pittman as he analyzes the Math and Magic of marketing—sitting down with today's most gifted disruptors and compelling storytellers.

    Crime Junkie

    If you can never get enough true crime... Congratulations, you’ve found your people.

    Stuff You Should Know

    If you've ever wanted to know about champagne, satanism, the Stonewall Uprising, chaos theory, LSD, El Nino, true crime and Rosa Parks, then look no further. Josh and Chuck have you covered.

    New Heights with Jason and Travis Kelce

    Football’s funniest family duo — Jason Kelce from the Philadelphia Eagles and Travis Kelce from the Kansas City Chiefs — team up to provide next-level access to life in the league as it unfolds. The two brothers and Super Bowl champions drop weekly insights about their games and share unique perspectives on trending NFL news and sports headlines. Plus, entertaining stories from a combined 21 years in the league, off-field interests, and engaging conversations with special guests. Watch and listen to new episodes every Wednesday during the NFL season & check us out on Instagram, Twitter and Tiktok for all the best moments from the show.

Advertise With Us
Music, radio and podcasts, all free. Listen online or download the iHeart App.

Connect

© 2024 iHeartMedia, Inc.